EFCC ta tsare Ramalan Yero na awa 4 a ofishin ta
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Dickson ya kuma roki daukacin dukkan ‘yan siyasa.
Buhari ka ja masa kunne - Kungiyar kwadago
Bayan sace matan aure uku da wasu masu garkuwa da mutane suka yi a kauyen Birnin Gwari, masu garkuwa sun ...
Uba Sani ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta zama gawa a Jihar Kaduna.
PDP ta yi wa APC magudi a zaben kananan hukumomi .
Bayan sun sace matan auren, sun saki daya daga cikin matan.
Ma'aikatan Kiwon Lafiya reshen Jihar Kaduna suma sun bi sahun takwarorin su da ke yajin aikin a kasar nan.
Rahotanni sun tabbatar da kisan mutane 10 a cikin kauyukan Karamar Hukumar Birnin Gwari.
Bayan gurfanar da Shugaban Mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, mabiyan sa sun rasa inda shugaban na su ya ke tsare.