Kungiyar Lauyoyi ta nemi afuwar El-Rufai bisa soke gayyatar sa taro
Wannan bayani na kunshe cikin wasikar da shugaban na NBA ya rubuta wa Kungiyar Gwamnonin Najeriya, a ranar Juma'a.
Wannan bayani na kunshe cikin wasikar da shugaban na NBA ya rubuta wa Kungiyar Gwamnonin Najeriya, a ranar Juma'a.
A ranar 16 ga watan Agusta dakarun sun gudanar da bincike a wasu maboyar maharan dake dajin Dumburum.
Bayan haka kuma gwamna Matawalle ya ce zai zai dauki nauyin yara 200 domin karatu a wannan jami'a.
Mai Shari'a Salami ne kadai wanda ba ya tare kowane bangaren masu zargin Magu.
Mummunar dabi'ar nan ta hadama, da handama da babakere da wasun mu suke da ita. Mutum daya sai a wayi ...
Kayan da ake shigowa da su na fannin noma daga kasashen waje, suka yanke saboda an sufurin jiragen sama da ...
Sai dai ya yi korafin yawaitar 'yan leken asiri da ke cikin jama'a, masu hada baki da 'yan bindiga.
Ya ce mutane sun gaji da cika bakin gwamnatin Buhari.
Dangiwa ya ce Buhari ya fi nuna son kai da bangaranci a nande naden shugabannin rundunonin tsaron kasar nan.
Haka wani zai ji tausayin su, ya dauki wanda ya rage, ya mika musu. Wani kuma haushi zai kama shi, ...