Akalla naira Tiriliyan 4 ‘yan Najeriya suka kashe a gidajen cin Masa, Danwake, Amala da kwankwadan barasa a 2019 – NBS
'Yan Najeriya sun kashe naira Tiriliyan 22.8 akan abinci a shekarar 2019, kamar yadda Hukumar Kididdiga ta kasa ta fitar.
'Yan Najeriya sun kashe naira Tiriliyan 22.8 akan abinci a shekarar 2019, kamar yadda Hukumar Kididdiga ta kasa ta fitar.
Wani bidiyo da aka watsa a shafin Facebook na Gwamnatin Jihar Abia, ya nuna yadda jami'ai suka sa matasan yin ...
Ehanire ya ce rufewar ta wani dan takaitaccen lokaci ce, kuma tuni an ci gaba da aikin gwajin, saboda an ...
Ranar Labara ne Kayode ya fitar da sanarwa a madasmdin sauran gwamnonin kasar nan.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sanarwar rage farashin takin zamani samfurin NPK ga manoma, daga naira 5,500 zuwa naira 5,000.
Wannan abu yana ci mana tuwa a kwarya matuka.
Rashi ko karanci kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya da zasu yi gwajinwannan cuta.
Wasu na ganin Kawai karya ce akae yi wa mutane, wasu kuma na ganin babu ma cutar kwata-kwata.
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badarau ya sanar da haka a hira da yayi da BBC Hausa ranar Alhamis.
A ganin wasu da an kawar da almajirai, ko kuma dai kai-tsaye na ce mabarata a kan titi, to shikenan ...