AREWA A HANNUN ‘YAN TA’ADDA: ‘Yan bindiga sun ɗora wa talakawa hajarin Naira miliyan 3 a Zamfara
Dattawan mu sun je sun sanar da wasu dattawan Fulani cewa su faɗa wa Ɗanbokolo cewa ba su ne suka ...
Dattawan mu sun je sun sanar da wasu dattawan Fulani cewa su faɗa wa Ɗanbokolo cewa ba su ne suka ...
Ministar Agaji, Jinƙai ta lokacin, Sadiya Umar ta ce an yi asara za ta kai ta Naira tiriliyan 4.2 sanadiyar ...
STC ta ce ta ce ƙididdigar ta tsaya ne a ƙarshen Disamba, 2022, kenan ba ta lissafa da waɗanda aka ...
Shettima tare da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, su ka kai ziyarar rasuwar Abubakar Galadanci.
An bayyana Ɗangote a matsayin wanda malejin arzikin sa ya doshi naira tiriliyan 16 Lissafin canjin dala biliyan 14.2 da ...
Abin takaici ne kuma yadda abin sai dada tabarbarewa yake yi, mata sun afka cikin badala, sune shaye-shaye, madigo
Dakta Gwarzo ya ce hakan ta faru ne bayan ƙarewar wa'adin tsohon shugaban hukumar da sauran membobin a ranar 7 ...
Kenan ɗaya matsayar ta su na nufin ba su amince a bai wa Barau Jibrin Sanatan Kano mataimakin shugaban majalisar ...
Sun mika takardar kokar su ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a sakatariyar jam’iyyar ta kasa da ke ...
Tambayar da kawai mutane ke yi a batun masu neman shugabancin ƙasa, ita ce shin ne ɗan takara wane ya ...