Harkar ilmi a Arewa ta fuskanci gagarimar barazana – Kungiyar Jinkai na ‘Armnesty’
Kungiyar ta ce kama dalibai 333 a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Kankara a Jihar Katsina, barazana ce kai-tsaye ga ilmin ...
Kungiyar ta ce kama dalibai 333 a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Kankara a Jihar Katsina, barazana ce kai-tsaye ga ilmin ...
Da ya ke bayani, Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya yi kira ga shugabannin addinai su ci gaba da yi ...
Daga karshen makala ta, zan rufe da fassarar taken kasar mu Najeriya, domin mu kara sanin me ya kunsa, kuma ...
Ina baiwa matasan Arewa shawara da su janye jikinsu daga zanga-zangar karya.
Tun da farko, sai da Minista Sadiya ta jajanta wa gwamnatin jihar a kan bala'in ambaliyar.
Duk da gwamnati ta amince da bukatun masu zanga-zangar, har yanzu sun ci gaba da fitowa manyan wasu titunan biranen ...
Tawagar wannan hukuma ta gwamnatin Tarayya sun ziyarce garin Gombe domin yi wa gwamnatin jihar wannan albishir.
Aikin mu dai na haɗin gwiwa ne, domin kowannen mu ya na bukatar abokin aikin sa don tabbatar da aikin ...
Dabiri ta yi wannan ikirari bayan an samu labarin kisan wani dalibi mai suna Ibrahim Khaleel.
Ndume ya bayyana haka a taron kwamitin raya yankin Arewa Maso Gabas, da aka yi a Maiduguri ranar Laraba.