Hukumar tattara bayanan sirri kan harkokin kuɗi NFIU na shirin kafa sabon tsarin haɗin guiwar musayar bayanan sirri a Najeriya
Shugabar NFIU, Hafsat Bakari, ta ce sabon haɗin guiwar zai taimaka wajen gano sabbin abubuwa na barazanar da ke tasowa, ...






































