A tsaftace ruwan sha don guje wa kamuwa da cututtuka
Hukumar ta sanar da haka ne ganin yadda cutar Hepatitis E ta bullo a jihar Borno inda mutane 562 suka ...
Hukumar ta sanar da haka ne ganin yadda cutar Hepatitis E ta bullo a jihar Borno inda mutane 562 suka ...
‘‘Mun karbi kaso na farko na buhunan shinkafan sannan muna jiran gero tan 2000 wanda gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin ...
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.
Haka dai kamfanin dillancin labarai na NAN ya ruwaito daga gare su.
Innocent Vakkai ya ce gwamnati za ta turo kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya domin yin allurar rigakafi a jihar musamman a ...
Kungiyar ta jaddada wa gwamnatin tarayya kan matsalolin da ka iya faruwa idan hakan bai yiwu ba.
Yan sanda sun ce ya budurwar tasa na tsare a hannunsu inda yanzu haka ana gudanar da bincike don gane ...
Okah ta bayyana haka a garin Osogbo, yayin da ta ke jawabi wajen bude ofishin hukumar a shiyyar Osogbo.
Jam’iyyar PDP a jihar ta ce jinkirin ya wahalar da mahajjata wanda ya hada da kwana flin Allah ta'ala na ...
Kwamishinan ilimi na jihar Andrew Nok ya ce gwamnatin ta fara raba kujeru 90,000 ga wasu makarantun.