Boko Haram sun kai hari garuruwan Adamawa biyu
An kiyasta akalla mutane dubu 100 daya sun mutu sanadiyyar hare-haren Boko Haram tun daga 2009 zuwa yau.
An kiyasta akalla mutane dubu 100 daya sun mutu sanadiyyar hare-haren Boko Haram tun daga 2009 zuwa yau.
Dukkan su an haife su ne a ranar 15 Ga Augusta.
Hukumar INEC ta ce wannan shine karo na biyu da za a turo mata bukatar haka.
Bayan kura ta dan lafa, jami’an tsaro sun yi nasarar fitar da Charley Boy daga kasuwar
Sai da yan sanda suka kawo masa dauki
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
Rashin maida hankali ga makarantun ‘ya’yan malaman jami’o’i.
Kungiyar Malaman Jami’o’in Nijeriya, ASSU ce ta bayyana haka a ranar Litinin da safe.
Buhari ya gode wa mutanen Najeriya kan addu'oi da suke tayi masa na neman samun lafiya.
Jonathan ya fadi haka ne a wajen taron jam'iyyar PDP da akayi a Abuja.