Ƴan bindiga sun kashe Kanal din sojin Najeriya yayi ƙoƙarin hana su sace shi da iyalansa a Abuja
Unguwar Kurudu da ke wajen birnin Abuja na ɗaya daga cikin wuraren da jami'an soja da iyalansu da dama ke ...
Unguwar Kurudu da ke wajen birnin Abuja na ɗaya daga cikin wuraren da jami'an soja da iyalansu da dama ke ...
Harin ya sake ƙara nuna yadda rikicin da ke tsakanin Houthis da Saudiyya ke barazana ga harkokin makamashi a yankin ...
Ya ce matakin ya sake tabbatar da manufofin gwamnatinsa na adalci, daidaito, haɗa kan al'umma da kuma tabbatar da cewa ...
Ya bayyana cewa duk da muhimmancin masu magana da yawun gwamnati da sauran mataimaka, babu wanda zai iya maye gurbin ...
Kafin gana wa da shugaban ƙasa, Hanga ya gana da shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, da gwamnan Kano, ...
Sanarwar ta ƙara da cewa Gwamna Uba Sani ya miƙa ta'aziyyarsa ga iyalan waɗanda suka rasa rayukansu, tare da addu'ar
Hare-haren sun yi sanadin mutuwar mutane, raba dubban mazauna yankin da muhallansu, da kuma kawo cikas ga harkokin noma
Lardin Ituri ne ya fi fama da annobar, inda yake ɗauke da kashi 89 cikin 100 na dukkan masu cutar ...
Buratai ya ce faɗaɗa rundunar ba wai kawai zai ƙarfafa tsaron ƙasa ba, har ma zai taimaka wajen kare dimokuraɗiyya.
Buratai ya ce waɗannan fannoni ne za su mamaye yaƙe-yaƙen gaba, don haka akwai buƙatar fara saka hannun jari tun ...