SOKOTO: Hisbah ta haramta yin al’adun biki da suka shallake hankalai, dabdala da cakuɗuwa maza da mata a wurin biki
Sannan hukumar ta haramta abin da ake kira da “Wazigidi”, wato waƙoƙin gargajiya da ake yi a wajen bikin a ...
Sannan hukumar ta haramta abin da ake kira da “Wazigidi”, wato waƙoƙin gargajiya da ake yi a wajen bikin a ...
Wannan na faruwa ne duk da cewa kasuwar hada-hadar biyan kuɗaɗe tsakanin ƙasashen Afirka, wadda aka kiyasta ta kai darajar ...
Ya ce NNMDA ita ce kaɗai hukumar bincike ta gwamnatin tarayya da ke da alhakin gudanar da bincike, bunƙasa da ...
Shirin bunƙasa samar da iskar gas na LPG na daga cikin manufofin da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar domin bunƙasa amfani
Wannan aikin na daga cikin shirin Gwamnatin Tarayya na sabunta kayayyakin more rayuwa a filayen jiragen sama a faɗin ƙasar.
Tsohon gwamnan ya musanta dukkan zarge-zargen, yana mai cewa ana amfani da shari'un ne domin ci gaba da tsare shi.
A ranar 22 ga watan Afirilu ne gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutane shida a gaban Babbar Kotun Tarayya kan ...
Domin cimma wannan buri, Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Haɗa Jama’a da Tsarin Tattalin Arziki da Kuɗi (PreCEFI), tare da haɗin
Shugaba Tinubu ya bayyana harin a matsayin dabbanci da rashin tausayi da aka aikata kan fararen hula marasa laifi.
Unguwar Kurudu da ke wajen birnin Abuja na ɗaya daga cikin wuraren da jami'an soja da iyalansu da dama ke ...