Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC ta bada sanarwar barkewa da fara yajin aiki tun daga yau Litinin.
Read moreDetailsMasarautun da gabduje ya kirkiro sun hada da Masarautar Karaye, Masarautar Rano, Masarautar Bichi da masarautar Gaya.
Read moreDetailsMai Shari’a Nasiru Saminu ya dakatar da Ganduje daga kirkiro Masrautun Gwarzo, Rano, Bichi da kuma Gaya.
Read moreDetailsGanduje ya ce da shugaban karamar hukuma ya kamata yana sa-in-sa ba gwamna ba domin nan ne hurumin sa sannan...
Read moreDetailsNgige yace tun farko bai bada sunan Frank Kokori ba.
Read moreDetailsSun yi zuga har a kan hanyar Gidan Murtala, inda daga baya ’yan sanda suka tarwatsa su.
Read moreDetailsHakan ya biyo bayan kammala wa'adin sa na farko ne wanda zai cika ranar 2 ga watan Yuni.
Read moreDetailsSanatocin sun yi kira ga gwamnati da ta karo yawan taragon jirgin domin wadanda suke a yanzu sun yi kadan...
Read moreDetailsBalle kauye ce dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto.
Read moreDetailsAkalla mutane milyan 30 ne kafewar Tafkin Chadi ta gurgunta, kuma rabin wadannan mutanen duk ‘yan Najeriya ne.
Read moreDetails