Gwamnatin Tarayya za ta kammala gina hanyar Gombe zuwa Biu
Gwamnati za ta kammala gina hanyar cikin watanni 24.
Gwamnati za ta kammala gina hanyar cikin watanni 24.
Magaji ya ce sun kama su ne tare da yara 7 da suka sace.
Abin da ya kamata ka sani game da irin wadannan magunguna sun hada da:
Kachukwu ya bayyana haka ne a jiya Talata yayin da aka taron nazarin kasafin kudi na 2018, a Abuja.
Moshood ya ce sun harbe mutane biyu bayan arangama da suka yi a kauyen.
Sanata Mathew Urhoghide dake wakiltar Edo ya jagoranci tattaunawar a zauren majalisar.
Sama da mutane 11,000 ne suka nemi aikin wucin gadi a hukumar.
Rashin aikin sa ‘Insulin’ yadda ya kamata ne ya ke sa a kamu da cutar siga.
Akwai wasu sunaye da ba a gansu ba a sunayen.
A nahiyar Afrika mutane 100,000 ne suke rasa rayukan su duk shekara dalilin amfani da jabun magani.