Kungiyar EU ta tallafa wa Najeriya domin kauda cutar Shan’inna
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya jinjina wa EU sanna yace wannan tallafi zai taimaka wajen gyara cibiyoyin kiwon lafiya...
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya jinjina wa EU sanna yace wannan tallafi zai taimaka wajen gyara cibiyoyin kiwon lafiya...
Tace shayar da Jariri nonon uwa na kare da kamuwa da cutar gudawa da cututtukar da ya shafi huhu da...
Hukumar asibitin tace ta na yin hakanne domin samarda kariya ga majinyata da kuma ma’aikatan asibitin.