SUNAYE: Masu taimakawa Buhari 24, da 54 dake ofishin Osinbajo
Akwai wasu sunaye da ba a gansu ba a sunayen.
Akwai wasu sunaye da ba a gansu ba a sunayen.
A nahiyar Afrika mutane 100,000 ne suke rasa rayukan su duk shekara dalilin amfani da jabun magani.
kungiyar ma’aikatan ta jinjina wa dattawan jihar saboda baki da suka sa aka samu maslaha.
Akwai isassun maganin saran maciji a kasar nan.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
kwamitocin za su aika da sakamakon binciken da suka yi ma’aikatar ilimin jihar.
Za a rufe karba ranar 23 ga watan Nuwamba.
Idris ya ce yin hakan saba wa dokar kasa ce da dokar majalisar dattawan.
Wani magidanci Doosur Ankyoor mai shekara 37 ya kashe matarsa dake dauke da cikin wata 8 da duka.
Da ma can bai kamata Atiku ya fice daga jam'iyyar da aka kafa tare da shi ba tun farko.