An kashe mata da yara sama da 60 a harin Adamawa, inji Miyetti Allah
Kungiyar Miyetti Allah tace zuwa yanzu, gawa 60 ne suka irga.
Kungiyar Miyetti Allah tace zuwa yanzu, gawa 60 ne suka irga.
An tattauna da kungiyoyi da masu ruwa da tsaki a harkar kiwon lafiya.
Wani matashi dauke da bam ne ya tada ta a wani masallaci, daidai ana sallar asuba.
Yanzu za a hada magungunan waje daya domin yin amfani da shi.
Gwamnati ta kashe Naira biliyan 4.3.
"Duk da haka ba a tabbatar da irin cutar da mutanen suka kamu da shi ba domin an birne su...
" Tun farko anyi wannan sabulun ne domin kawar da cutukan dake kama fatar mutum ne amma ba don wanke...
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.
"Hakan zai samar wa mutane sirrin da suke bukata sannan zai sa mutum yasan inda ya sa gaba.
Za mu musanya dakikan malamai ne da wadanda suka kware.