Kwalejin koyan tukin jirgin sama dake Zariya za ta siya sabon jirgi
Za a siyo jirgin daga Kasar Canada ne.
Za a siyo jirgin daga Kasar Canada ne.
Za a samar da kayan aiki kyauta.
Ya kamata gwamnati ta ware kashi 1 na kudade da take samu duk shekara wa fannin Kiwon lafiya
Jihohi 9 ne kawai a ke iya samar wa rabin mutanen da ke dauke da cutar magani.
Ma'aikata a wasu jihohi na bin bashin albashi na watanni da dama da ba a biya su ba.
wannan karon jihar za ta yi wa yara miliyan 1.7 masu watanin 59 zuwa shekaru 9 alluran rigakafin cutar.
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.
Kotu tayi watsi da kiran da lauyan Maryam yayi na aba ta Beli.
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
A nasu ganin irin wadannan yaran basu cancanci a barsu su rayuba.