KANJAMAU: Mutane 16,000 sun rasu a jihar Barno cikin shekara uku
Masu dauke da cutar suna kin zuwa wajen karbar magani.
Masu dauke da cutar suna kin zuwa wajen karbar magani.
Nan gaba jihar za ta fara ciyar da sauran daliban dake aji 4 zuwa 6
Da akan jibanta yawan yin mantuwa ga tsofaffi ne kawai amma abin yanzu ya zama ruwan dare, ba babbba ba...
Ya fadi haka da yake ganawa da wata kungiya mai zaman kanta ‘Project Pink Blue' a ofishin sa dake Abuja.
Duk wani maniyyaci ko Maniyyaciya zai ko za ta iya fara ajiya daga Naira 300,00
Shugaban hukumar dake kula da wannan shiya Nasir Ahmed ya sanar da haka
Olukolu ya ce tuni sun fara gudanar da bincike akai don ganin sun kamo wadanda suka aikata wannan mummunar aiki.
Rukkayya ta ce kiyayyar da ke tsakanin ta da ‘yan uwan mijin ta ya kara zafi ne bayan rasuwar sa.
Kakakin rundunar sojin Najeriya Sani Usman ne ya sanar da haka ranar Talata a jihar Borno
Cutukan da likitocin za su duba sun hada da cutar yoyon fitsari, cutar daji da sauransu.