Kotu ta daure wani manomi da aka kama da aikata lalata da wata ‘yar shekara 14
An kama Rafi'u a daidai yana aikata haka.
An kama Rafi'u a daidai yana aikata haka.
Za a gurfanar da su a gaban kuliya.
Atiku ya bayyana haka ne da ya kai ziyara hedikwatar jam'iyyar a Abuja.
Za a gyara cibiya daya a kowani karamar hukuma sannan gwamnati za ta gyara manyan asibitoci.
Bayan sun kammala Osibajo ya kai ziyara kauyukan Numan inda ya gana da masu unguwannin yankin.
" mutanen da suka iya ruwa 500 sun iya tsamo mutane 47 daga cikin 100 da jirgin ruwa ta kife...
Ya jinjina wa gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai.
Maharan sun harbe su ne daidai suna sintiri a titin.
Za a kafa doka don Samar wa marasa lafiya kariya
Ya kamata gwamnati ta Kara yawàn kudade da take ware wa fannin Kiwon lafiya.