Karin Wa’adi ya jefa gwamnonin APC cikin rudani
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Sarkin Anka ya roki gwamnan da a Karo wa Jihar da yankunan Jihar Jami'an tsaro.
A daidai maharan da aikata wannan mummunar abu ne wasu mazaunan kauyen suka kira jami’an tsaro.
Tinubu ya je wasu jihohin da ake ganin cewa tutar APC ta kama wuta sosai kamar jihohin Kano da Kaduna.
Gwamnan Jihar AbdulAziz Yari zai yi wa mutanen Jihar jawabi a kai.
" Idan aka ci gaba a haka hana ‘ya’yan mu karatun Boko zai yi."
Emgrinson ya ce za su kai mutanen kotu da zaran sun kammala bincike a kai.
Ya ce wannan shiri zai yi wa mutane sama da 9000, kafin a kammala shi.
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
Rikicin ya auku ne tsakanin masu farauta da barayin shanu