Malami ya lakada wa dalibar sa duka har sai da ta rasa ran ta a jihar Zamfara
" Idan aka ci gaba a haka hana ‘ya’yan mu karatun Boko zai yi."
" Idan aka ci gaba a haka hana ‘ya’yan mu karatun Boko zai yi."
Emgrinson ya ce za su kai mutanen kotu da zaran sun kammala bincike a kai.
Ya ce wannan shiri zai yi wa mutane sama da 9000, kafin a kammala shi.
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
Rikicin ya auku ne tsakanin masu farauta da barayin shanu
Gobarar ta tashi ne a gidan wani direba dake aiki a gidan gwamnatin a daren Talata.
Fayose, ya shaida wa manema labarai daga baya kafin ya bar fadar cewa tuni ya garzaya kotu,
Ahmed Sharu ya sanar da haka a wajen mika wa mutanen da ya shafa kudaden a fadar sarkin Talatan-Mafara ranar ...
Kasashen India, Pakistan,Indonesia, Sin,Philippines da Afrika ta kudu na fama da irin wadannan cutuka.
Gwamnonin sun roki Buhari ya basu sauran cikon kudin 'Paris Club'