‘Yan sanda sun kama mahara 8 da suka yi yunkurin kai farmaki a kasuwar Gurbi Baure
Da zaran an gama yi wa wadanda ake tuhumar tambayoyi, za a gaggauta gurfanar da su a gaban shari’a.
Da zaran an gama yi wa wadanda ake tuhumar tambayoyi, za a gaggauta gurfanar da su a gaban shari’a.
Ya ce an kashe wasu a kauyen Daban-Doka, kusa da Dansadau, inda a can ne aka kashe mahara 20 din.
Muna kira ga mutanen jihar da su taimakawa gwamnati wajen shka itatuwa a muhallin su." Kaura ya ce
Manufa ta a nan ita ce, bai yiwuwa kowace rana a rika bi gida-gida ana yi wa mutane yankan-rago.
Ya ce an kuma same su da bindigogi da albarusai
Bakyasuwa ya ce su ne ‘yan APC na halak a jihar Zamfara, da ke karkashin zababben shugaban bangare daya na ...
ban isa in sa ba ballantana in hana, daga sama ake komai. Ni ma Yari na zuba musu ido ne.
Kwamitin Shugaban Kasa Kan Raba Al’umma da Kananan Makamai a Gusau, ya lalata makamai har guda 5,870.
Ya ce gwamna Yari ya kara yara marayu 5,000 ne a wannan shekara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi matukar nuna rashin jin dadin sa game da yadda zabukan shugabannin mazabun jam'iyyar APC ya ...