Kwararan dalilai 10 da suka wajaba APC ta kori Gwamna Yari daga APC
Kwararan dalilai 10 da suka wajaba APC ta kori Gwamna Yari daga APC
Kwararan dalilai 10 da suka wajaba APC ta kori Gwamna Yari daga APC
Mahmood ya ce wannan magana tananan daram bata canja ba.
Za mu mika sunayen 'yan takarar mu na jihar Zamfara kafin 18 ga wata
Zaben Fidda Gwanin Jam'iyyar APC: Gaskiyar Abinda Yake Faruwa A Jahar Zamfara.
Da farko 1 Ga Oktoba aka shirya gudanar da zaben, amma hargitsi ya sa aka soke.
Ibrahim Wakkala, Aminu Jaji, Sagir Hamidu, Mansur Ali, Abu Magaji da kuma Dauda Dare.
Idan da gaske Yari ya ke yi, ya yi Murabus kamar yadda yace mana
Idan har ya samu nasarar cin wannan zabe Yari zai wakilci Zamfara ta Yamma kenan a majalisar dattawan.
Ni dan jam'iyya ne mai biyayya, kuma saka baki da manya suka yi na daga cikin dalilan da ya sa ...
Sakataren Gawamnatin Jihar Zamfara, Abdullahi Shinkafi ne ya bayyana haka a ranar Lahadi