SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanatoci 58 da ba za su koma Majalisar Dattawa a zaɓen 2023 ba
A Majalisar Tarayya kuwa, Mambobi 108 daga cikin 360 su ka sake cin zaɓe a 2003. Guda 110 a 2007, ...
A Majalisar Tarayya kuwa, Mambobi 108 daga cikin 360 su ka sake cin zaɓe a 2003. Guda 110 a 2007, ...
ICPC ta ce Bwacha ya bayar da kwangilar a kamfanin Eloheem Educational Management and Schools Ltd, da na sa ne, ...
Omo-Agege ya ce zai fi kyau a ce jami'an tsaro su na hana 'yan bindiga yin kisa da ɓarnata dukiyoyin ...
A ranar Alhamis, kafin majalisar dattawa ta tafi hutun sati 9 ta kicime cikin ruɗanin amincewa da a rika saka ...
Mun hana yawon kiwo ana karkado dabbibi daga Arewacin kasar nan ana nauso mana da su nan Kudu.
Sun ce idan Buhari a Gwamnatin Tarayya ta yi masu afuwa, to hakan zai sa su ajiye makaman su, su ...
Ya yi kiran a kai agajin jami'an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan ...
An dai rika ragargazar sa a ciki da wajen majalisa, ana cewa wannan gurguwar shawara ce kuma mai hadarin gaske.
Sanata George Sekibo, kira yayi ga 'yan Najeriya da kowa ya koma ga Allah. Ayi ta addu'oi. Ya ce hakan ...
Wannan kuwa ya nuna cewa kowanen su an tura masa naira milyan biyu din kenan.