Sanatoci da masu zanga-zanga sun raka Dino Melaye kotu
Cikin sanatocin da suka raka shi kotu, har da Sanata Ben- Murray Bruce daga jihar Bayelsa.
Cikin sanatocin da suka raka shi kotu, har da Sanata Ben- Murray Bruce daga jihar Bayelsa.
Obasanjo yace jam’iyyun APC da PDP duk watangaririya kawai suke yi.
An rika cewa a zabi APC, don kada masu adawa a majalisa su yi fifikon da za su hana shugaban ...
Buhari ya saka hannu a kudirin kafa hukumar raya yankin Arewa maso Gabas.
Wannan watanda ta mambobin tarayya ce, babu sanatoci a ciki.
Premium Times ba ta sami tabbaci ko David Umoru shi ma ya karbi toshiyar baki ko a’a ba.
“Don Allah ku dubi wadannan ‘yan ragabzar sanatocin da mambobi. Ba su komai sai burga, to wa ya fada musu ...
Ma’aikatan Gwamnati Sun Fi Sanatoci Tabka Wuru-wuru
Dogara ya fadi hakanne da yake ganawa da editocin gidajen jarida a majalisar wakilai.
Ita Enang yace Majalisar dattijai ba majalisa bace wanda za’ayi wasa da ita.