MATSALAR TSARO: Sanatoci sun koka, kuma sun kawo shawarwarin magance kashe-kashe
Omo-Agege ya ce zai fi kyau a ce jami'an tsaro su na hana 'yan bindiga yin kisa da ɓarnata dukiyoyin ...
Omo-Agege ya ce zai fi kyau a ce jami'an tsaro su na hana 'yan bindiga yin kisa da ɓarnata dukiyoyin ...
A ranar Alhamis, kafin majalisar dattawa ta tafi hutun sati 9 ta kicime cikin ruɗanin amincewa da a rika saka ...
Mun hana yawon kiwo ana karkado dabbibi daga Arewacin kasar nan ana nauso mana da su nan Kudu.
Sun ce idan Buhari a Gwamnatin Tarayya ta yi masu afuwa, to hakan zai sa su ajiye makaman su, su ...
Ya yi kiran a kai agajin jami'an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan ...
An dai rika ragargazar sa a ciki da wajen majalisa, ana cewa wannan gurguwar shawara ce kuma mai hadarin gaske.
Sanata George Sekibo, kira yayi ga 'yan Najeriya da kowa ya koma ga Allah. Ayi ta addu'oi. Ya ce hakan ...
Wannan kuwa ya nuna cewa kowanen su an tura masa naira milyan biyu din kenan.
Sai dai kuma Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya gwasale su, ya ki amincewa da korafin na su.
Tun ranar Laraba ne aka tsara kammalawa da kasafin domin amincewa da abin da Kwamitin Majalisa na Kasafin Kudi ya ...