Majalisar Dattawa za ta gina katafaren asibiti don Sanatoci, Wakilan Tarayya, iyalan su da ma’aikatan su
Mun yi tunanin gina wannan katafaren asibitocin ne domin kula da lafiyar mu sanatoci, mambobin tarayya da ma'aikatan majalisa.
Mun yi tunanin gina wannan katafaren asibitocin ne domin kula da lafiyar mu sanatoci, mambobin tarayya da ma'aikatan majalisa.
Baya ga sanatocin kungiyar dattawan Arewa sun nuna ɓacin ran su a baya cewa yin haka hanya ce kawai na ...
Ningi, wanda Sanata ne daga Jihar Bauchi, ya yi wannan magana ce a cikin takardar bayan taron da suka gudanar ...
Ya ce a wajen tantancewar kuma tilas a riƙa yi ƙeƙe-da-ƙeƙe, ba kawai a riƙa cewa, 'duƙa ka yi gaisuwa ...
Sun bayyana cewa rashin tausayi ne ƙarara ga ɗaukacin talakawan Najeriya da kuma rashin kunya da rashin sanin ya kamata.
Haramcin waɗannan kuɗaɗe da tsoffin gwamnoni ke karɓa a matsayin fansho, ya fito fili a cikin kundin dokokin Najeriya
An tsara cewa za su yi aikin leburanci ne iri daban-daban, har na tsawon watanni uku, inda za a riƙa ...
A Majalisar Tarayya kuwa, Mambobi 108 daga cikin 360 su ka sake cin zaɓe a 2003. Guda 110 a 2007, ...
ICPC ta ce Bwacha ya bayar da kwangilar a kamfanin Eloheem Educational Management and Schools Ltd, da na sa ne, ...
Omo-Agege ya ce zai fi kyau a ce jami'an tsaro su na hana 'yan bindiga yin kisa da ɓarnata dukiyoyin ...