Kotu ta yi watsi da bukatar El-Rufai na sauya sharuɗɗan beli a shari’ar sauraren wayar Ribadu, ta ce sai dole ya cika, ta kuma dage shari’ar sai Satumba
Kotun ta bayar da belinsa a ranar 18 ga Mayu kan kuɗin beli na Naira miliyan 100 tare da sharadin ...






































