KADUNA: Yadda ’Yan sanda suka ceto mutum uku bayan sun yi kwanaki 40 a hannun mahara
Hassan ya 'yan sandan sun ceto wadannan mutane tare da hadin gwiwar sojojin dake rundunar 'Operation Fushin Kada'
Hassan ya 'yan sandan sun ceto wadannan mutane tare da hadin gwiwar sojojin dake rundunar 'Operation Fushin Kada'
Rahotanni sun nuna cewa mutanen na cikin wani kwamiti mai mambobi 50 da al’ummar ƙauyen suka kafa domin ganawa da ...
Nadin ministocin ya biyo bayan murabus din tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, da kuma tsohon Ministan Wutar
Sai dai batun samun gazawar batira wajen sufuri shi ne babban ƙalubale. Akwai tsakanin kaso 77 ko 85% na masu ...
Abdulkadir ya koka da matsalar karancin ma'aikata musamman likitoci a matsayin matsalar dake ci wa fannin lafiyar jihar tuwo a ...
Ya ce gwamnati za ta dauki likitoci 100 da sauran jami'an lafiya aiki domin kara yawan jami'an lafiya a manya ...
Idan har za a siya abinci a waje a tabbatar an siya wajen mutanen da aka tabbatar da yadda suke ...
Haka kuma, manufar shirin shi ne tabbatar da ci gaba koyo da koyarwa a yankunan da ke fama da rikice-rikice.
Manjo-janar ɗin ya yi wannan roƙo ne a cikin wani bidiyo mai tsawon minti huɗu da ‘yan bindigar suka fitar ...
Inuwa, tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, ya buƙaci jam’iyyar ta sake shirya zaben fid da gwani na dukkan mukaman siyasa.