Yadda tsohon minista Hadi Sirika ya yi wasa da hankalin ‘yan Najeriya ta amfani da jirgin Ethiopia a matsayin ‘Nigeria Air’ a lokacin Buhari – In ji wata shaida
A ranar 24 ga watan Mayun 2023, ya shiga kwanaki na biyar zuwa ranar da wa’adin yarjejeniyar za ta ƙare ...






































