Murna ta barke a Gummi yayin da al’umma suka tarbi sojojin da suka murkushe ƴan ta’adda da ƙwato dabbobi masu yawa
Murnar da ta mamaye Gummi ta nuna irin yadda al’ummomin da suka daɗe cikin fargaba ke ɗokin ganin zaman lafiya ...
Murnar da ta mamaye Gummi ta nuna irin yadda al’ummomin da suka daɗe cikin fargaba ke ɗokin ganin zaman lafiya ...
#EkitiDecides2026: Yadda masu sayen ƙuri’a suka ɓullo da dabarar sayen ƙuri’a a maimakon raba tsabar kuɗi a rumfunan zaɓe
Masu kaɗa ƙuri'a a jihar Ekiti za su fita rumfunan zabe a yau domin zaɓar wanda zai jagoranci jihar na ...
Jami'an tsaron sun yi kai Yar'Adu'a babban asibitin koyarwa ta Gwamnatin Tarayya dake garin Katsina domin a duba shi
Rundunar ta bayyana cewa sojojin dake sansanin jami'an tsaro dake Kadage sun ceto wasu mata biyu da yaro karami ...
Haka kuma ta zargi gwamna Eno da taƙaita aikin ‘yan jarida bayan hana ma’aikatan Channels TV shiga cibiyar yaɗa labarai
Ya kuma bayyana saƙon Shugaba Bola Ahmed Tinubu yayin ganawarsa da membobin cibiyar, inda ya bayar da umarnin gaggawa na
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya wakilci shugaban ƙasa a wajen kaddamar da sabuwar titin Collector
A rika kula musamman idan har ana tafiya a lokacin da ake ruwan sama, ambaliyar ruwa ko lokacin da ake ...
Har ila yau, tsarin samar da abinci a Najeriya na fuskantar matsin lamba sakamakon yawan ambaliyar ruwa, matsalolin tsaro