#EkitiDecides2026: Sakamakon zaɓen Ekiti ne zai fito da buƙatar sake gyaran dokar zaɓe ko akasin haka – Opeyemi Bamidele
Ya ce tsarin ya kasance mai ƙarfafa guiwa, yana mai nuna cewa alamun farko sun nuna akwai ci gaba a ...
Ya ce tsarin ya kasance mai ƙarfafa guiwa, yana mai nuna cewa alamun farko sun nuna akwai ci gaba a ...
Gwamna Sani, wanda shi ne shugaban kwamitin yaƙin neman zaben APC na ƙasa na zaɓen gwamnan jihar Ekiti ya bayyana ...
Murnar da ta mamaye Gummi ta nuna irin yadda al’ummomin da suka daɗe cikin fargaba ke ɗokin ganin zaman lafiya ...
#EkitiDecides2026: Yadda masu sayen ƙuri’a suka ɓullo da dabarar sayen ƙuri’a a maimakon raba tsabar kuɗi a rumfunan zaɓe
Masu kaɗa ƙuri'a a jihar Ekiti za su fita rumfunan zabe a yau domin zaɓar wanda zai jagoranci jihar na ...
Jami'an tsaron sun yi kai Yar'Adu'a babban asibitin koyarwa ta Gwamnatin Tarayya dake garin Katsina domin a duba shi
Rundunar ta bayyana cewa sojojin dake sansanin jami'an tsaro dake Kadage sun ceto wasu mata biyu da yaro karami ...
Haka kuma ta zargi gwamna Eno da taƙaita aikin ‘yan jarida bayan hana ma’aikatan Channels TV shiga cibiyar yaɗa labarai
Ya kuma bayyana saƙon Shugaba Bola Ahmed Tinubu yayin ganawarsa da membobin cibiyar, inda ya bayar da umarnin gaggawa na
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya wakilci shugaban ƙasa a wajen kaddamar da sabuwar titin Collector