Zailani ya yi watsi da rade-radin ficewa daga APC, ya yi alƙawarin yi wa Tinubu da Uba Sani aiki babu kama hannu yaro a zaɓen 2027
Bayan sakamakon zaɓen, an samu jita-jitar cewa Zailani na iya sauya sheƙa zuwa wata jam'iyya. Sai dai da wannan jawabi ...






































