Tinubu ya buƙaci kamfanin samar da iskar Gas na ƙasa ya himmatu wajen tabbatar da ‘yan Najeriya sun ci gajiyarsa
Ya yaba wa gwamnatin Tinubu kan daidaiton tsarin kasafin kudi, yana mai cewa hakan na jawo ƙarin zuba jari a ...
Ya yaba wa gwamnatin Tinubu kan daidaiton tsarin kasafin kudi, yana mai cewa hakan na jawo ƙarin zuba jari a ...
Gwamnatin ƙasar ta ce tana bai wa waɗanda suka dawo gida kulawa da tallafin da suke buƙata ga ’yan ƙasar ...
Ya ce Cibiyar Horaswa kan Sana’o’i ta Kaduna ta taimaka sosai wajen tabbatar da ɗorewar koyon sana’o’i a jihar.
A yayin hirar, Sani ya jaddada cewa yana magana ne bisa abin da ya ce “data da statistics”, ba wai ...
A kasuwar, an gudanar da wayar da kan jama’a kan muhimmancin tura yara makaranta da kuma illolin barin yara suna ...
Ministan Wuta, Joseph Tegbe, ya ce za a sanya kuɗin wutar ne bisa tsarin da zai kasance mai saukin biya ...
Hukumar ƙididdiga ta jihar Katsina daga baya ta tabbatar da da an samu wasu kurakurai a jadawalin da ta wallafa ...
Onanuga ya ce wannan saɓanin ra’ayi babbar rashin tsayayyen ra’ayi ne kuma ‘yan Najeriya ba sa buƙatar wata manufar “ta ...
Ya ƙara da cewa, bisa umarnin zartarwa da gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya sanya wa hannu kwanan nan, za a ...
Ɗan majalisar ya buƙaci gwamna da kwamishinan lafiya su ƙara tura kayayyakin agaji da magunguna zuwa yankunan da abin ya ...