Gwamnatin Tarayya ta fara rabon tallafin kayan noma ga manoma 128,930 a jihohi 25 da Birnin Tarayya Abuja
Shirin ya shafi jihohi 25 da FCT, kuma ana aiwatar da shi ne ta shiyyoyi. A shiyyar Arewa maso Yamma, ...
Shirin ya shafi jihohi 25 da FCT, kuma ana aiwatar da shi ne ta shiyyoyi. A shiyyar Arewa maso Yamma, ...
Kwamandan FRSC na Jihar Kaduna, Andrew Longkam, ya ce binciken farko ya nuna cewa hatsarin ya faru ne sakamakon gudun ...
Mshelizah ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun kama Usman ne bayan mahukuntan makarantar sun kai rahoton wani fada da ...
Sanatan ya nuna damuwa cewa jihohi da dama ba su da ƙarfin ɗaukar nauyin kuɗaɗen da za a riƙa kashe ...
Shema ya ce, ƙungiyar tana da tsarin shugabanci a dukkan ƙananan hukumomi 34 da mazaɓu da rumfunan zaɓe.
Ofishin jakadancin ya bayyana tattaunawar a matsayin muhimmiya, yana mai cewa Amurka na ci gaba da ƙarfafa dangantakarta da Najeriya
Kamfanin Jigawa El-Meena Farms na da burin samar da ciyawar alfafa domin biyan buƙatun masana'antun madara da kiwon
Gwamnan ya bayyana cewa titunan Kwoi da kuma hanyar Kwoi–Gora za su inganta zirga-zirga, sauƙaƙa isa makarantu da cibiyoyin lafiya
Daraktar Janar ɗin ta ƙara da cewa gwamnati na ƙoƙarin faɗaɗa tsarin fansho domin ya haɗa da masu sana'o'in hannu
A ranar 10 ga Yuni, wasu da ake zargin 'yan ta'adda ne sun kai hari makarantar Government Secondary School