BADAƘALAR BILIYOYIN KUƊI: ICPC ta sake gurfanar da El-Rufai a kotu da wasu kan zargin handame kuɗin saka CCTV
Sauran waɗanda ake tuhuma sun haɗa da Jimi Lawal da kamfanonin Singularity Network Security Limited, Solar Life Nigeria Limited
Sauran waɗanda ake tuhuma sun haɗa da Jimi Lawal da kamfanonin Singularity Network Security Limited, Solar Life Nigeria Limited
A watan Janairu, mai shari’a Mohammed Umar ya amince da bayar da beli ga waɗanda ake tuhuma, tare da ba ...
Haka kuma gwamnatin ta ce bai kamata takaba ta zama sanadin shiga talauci, wariya ko tauye haƙƙin mata ba.
Kwamishinan ’yan sandan jihar, Tijjani Fatai, ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin taron manema labarai da aka gudanar
Yan takarar – Ibrahim Khalil da Ibrahim Ali-Amin (Al’amin Little) – suna iƙirarin cewa su ne suka cancanci tikitin jam’iyyar.
Taron ya ba da dama ga ɓangarorin biyu su tattauna kan hanyoyin ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin Nijeriya da Birtaniya
Mutum sama da 1,000 sun kamu da cutar a kasar DRC sannan cutar ta yi ajalin mutum 254. A halin ...
A cewar masu ruwa da tsaki, aikin na Makarfi ya zama daya daga cikin manyan misalan yadda gwamnatin Sanata Uba ...
Sai dai wasu masu sharhi sun nuna damuwa kan yiwuwar amfani da rundunar wajen cimma muradun siyasa, dalilin da ya ...
“Ma’aikatar ta lura da rashin nuna ƙwarewa wajen bin ƙa’idoji da sauran ƙa’idoji da ake da buƙata domin tabbatar da ...