Masarautar Bauchi ta dakatar da Wazirin Bauchi, Bello Kirfi
Dakatar wan ta fara aiki ne nan take.
Dakatar wan ta fara aiki ne nan take.
Abike Dabiri tace sun samu rahoton taso keyan wasu 'yan Najeriya masu sahihan takardun shiga kasar
Tsarin mulkin da muke bi yanzu bai dace da mu ba
An daure tsohon gwamna Ingiari har na tsawon shekara biyar a kurkuku.
Sun yi nuni da yadda gwamnati ke ci gaba da rike shugaban kungiyar Shi’a Ibrahim El-Zakzaki ba tare da an ...
Jirgin sama na Ethopian Airlines ne kawai ta yarda ta yi amfani da filin jirgin saman Kaduna din.
Kungiyar kwallon kafa ta ABS ta doke Katsina United da ci 1 ba ko daya a garin Ilori.
Dayo ya ce su dai ta bangarensu babu irin wannan magana sai dai kila ta bangaren Ali Sheriff.
El-Rufa' I ya ce bayan an gudanar da bincike akan hakan gwamnati ta maka Maikori a kotu.
An gudanar da irin wadannan addu'o'i a jihohin Kebbi, Bauchi, da jihar Kano.