Shugaban cocin Canterbury dake kasar Ingila ya ziyarci Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.
Wani ma’aikacin hukumar Eugene Kongnyuy ne ya fadi hakan ranar Laraba
Tun bayan wannan buki da akayi na kaddamar da sabon cibiyar komai ya tsaya cak.
Allah yaba mai rabo sa’a
Likita Adejo yace dalilin irin wadannan matsaloli da za’a iya samu zai iya kai ga mutum ya kamu da cutar ...
Yarinyar mai suna Fatima Baba, tace zaman aure ya isheta , makaranta ta ke so ta koma.
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta gama shiri tsaf domin matafiya daga Abuja zuwa Kaduna
Majalisa ta tabbatar baka cancanci shugabanci ba,
Gwamnati ta ce daga yau, za’a kama duk wanda ya ke yin Acaba a jihar.