Rarara ya saki sabuwar waka domin murnar dawowar Buhari
Rarara ya kuranta sannan ya yabi Buhari kuma ya yi masa addu'ar samun karin lafiya.
Rarara ya kuranta sannan ya yabi Buhari kuma ya yi masa addu'ar samun karin lafiya.
Mata sun ce takalma masu tsini ado ne
Gwallaga ya kuma soke rakumi sannan ya bada sadakar naman ga mutane domin ci gaba da yi wa Buhari addu’ar ...
Babban hanyar da zan bi na saka muku shi ne na sake sadaukar da kaina wajen yi muku aiki, kare ...
Bayan haka kuma ya musanta rade-radin da ake ta yadawa wai mataimakinsa Yemi Osinbajo zai cigaba da rike kasar.
Matasa a garin Bauchi suna nuna farincikinsu
Gwamna Abubakar da tawogan sa sun duba wuraren da ake gudanar da wannan aikine a makon da ya gabata.
“ Abin da ya kamata su sa ido akai shine, shin ina yin aikin ko A’a.”
Buhari na ganawa da Mataimakin shugaban kasa.
Ya fadi hakan ne lokacin da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai masa ziyara a fadarsa dake Sokoto.