Kungiyar kwallon kafa ta Leicester ta yi nasara akan Sevilla
Leicester ta doke Sevilla na kasar Spain ne da ci biyu ba ko daya.
Leicester ta doke Sevilla na kasar Spain ne da ci biyu ba ko daya.
Buhuhunan suna kunshe ne da kudaden da ya kai naira miliyan 49.
Hameed Ali da Saraki sunyi ganawan ne a asirce da yamman Laraba.
Majalisar ta ce dole ya bayyana gobe kuma cikin Unifom din kwastam.
Kwamishinan rundunan ‘yan sandan jihar Bashir Makama ya tabbatar da mutuwar mutane 6.
Ba mu gamsu da damar da Hameed Ali ya nema ba.
Yanzu dai za’a kaisu kotu domin yanke musu tara da kuma hora su.
Masarauta 150 suka halarci taron domin samun matakan da za su shawo kan matsalar mutuwan uwaye mata da yara da ...
Sanata Shehu yace kamata ya yi a fara karantar da daluban makarantun firamari da sakandare tarihin yadda akayi bautar bayi ...
an samu rahoton aukuwar auren wasa tsakanin wasu daliban makarantar guda biyu.