Yaki da cutar cizon sauro: A guje wa amfani da maganin Chloroquine
maganin ba na cutar bane.
maganin ba na cutar bane.
" Za mu dakatar da yi wa mutane rajistan katin zabe gab da a fara zaben 2019."
Ya yi tsokacin cewa rashin kyakkyawar sadarwa da fahimtar juna akasari ke haddasa rigingimun Fulani da makiyaya.
Za’a ci gaba da sauraron karan ne ranar 4 ga watan Mayu.
Janar Sani fadi hakanne a wata sako ta musamman daga babban hafsan sojin, janar Buratai wanda ya saka wa hannu.
Mai karbar belin na biyu ya kasance Bayahude ne, tunda Nnamdi Kanu adddinin Yahudawa ya ke bi.
Ita dai wannan Zabuwar anyi siyo ta akan naira 1,300.
'yan sanda basu nuna takardar bada izinin gudanar da bincike a gidan ba.