Obasanjo ya nuna damuwa kan rashin hukunta manyan da suka wawure dukiya kasar nan
Ya bada misalan hukumomin da Obasanjo ya kafa da su ka hada da EFCC, ICPC da sauran su
Ya bada misalan hukumomin da Obasanjo ya kafa da su ka hada da EFCC, ICPC da sauran su
ina so in sanar da kowa cewa ba kamar yadda ake ta yayadawa ba, Buhari na nan da kuzarinsa.
Premium Times Hausa ta kawo rahoton zargin aringizon da aka yi wa wasu jihohi kamar Katsina, da wasu jihohin
mako biyu kenan bai fito zaman majalisar zantaswa ba kuma bai iya fitowa Sallar Juma'ar da ta wuce ba.
Idan dai mutum yana raye ba zai gaji da ji ko ganin abubuwan al’ajabi ba.
wannan taro ya dada wayar musu da kai kan yadda zasu fantsama wajen wa’azantar da ‘yan uwan su Fulani da ...
Gololo ya shirya rabon kayan tallafi a Gololo da Gamawa.
Nnamdi Kanu shine jagorar masu fafutukar neman kafa jamhuriyar Biafara
“ Hukumar ta kama wa maniyyatan jihar gidaje kusa da harami.
Moshood ya ce babu takarda ko da daya ne da ke da kowani irin bayanai akan kasafin kudin 2017.