Gwamnatin Saudiyya ta ziyyarci ‘yan Najeriyan da aka ci wa mutunci
Sakataren hukumar NAHCON Bello Tambuwal ya ce ma’aikatan kwastam sun ci mutuncin ‘yan Najeriyan ne bayan da aka gama binciken ...
Sakataren hukumar NAHCON Bello Tambuwal ya ce ma’aikatan kwastam sun ci mutuncin ‘yan Najeriyan ne bayan da aka gama binciken ...
Fumilola batace komai akan zargin da ake yi mata ba sai dai ta sanar da kotu cewa mijinta ya hanata ...
Hakan da ake yi na da matukar illla a jikin mutum.
Da ta ke jawabi, shugabar riko ta Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Kemi Olaleye ta kalubalanci Fayose da ya fito ...
Nan ba da dadewa ba za a gurfanar da shi a kotu.
Otal din wanda ke tsakiyar birnin Makka, an bayyana cewa jamai’an tsaro sun tserar da dukkanin wadanda ke cikin sa.
Idan baka da kudi kada ka ci bashi don yin layya
Deji ya ce duk da cewa sun sami matsala a Abuja suna shirin ci gaba da zanga-zangarsu A legas daga ...
Wata mabaraciya mai suna Batula ta ce duk da hanin idan ta matsu takan fito tayi baran na dan wani ...