An sako ma’aikatan hako ma’adinai da aka kama a jihar Filato
Kamfanin ta zargi mazauna yankin da suke hako ma’adinan da yi musu cinne.
Kamfanin ta zargi mazauna yankin da suke hako ma’adinan da yi musu cinne.
Nnamdi Kanu tare da wasu da aka kama su tare, su na fuskantar tuhumar cin amanar kasa ne.
Bayan haka sun ce shi kanshi shugaban kasa Muhammadu Buhari ba da gaske yake yi ba, da daga dawowarsa ya ...
Sarkin Musulmi ya kara da cewa irin wadannan mahaddasa fitina da masu kitsa karairayi su na watsawa, dukkan su ya ...
Wanda ake zargin dai matashi da ke cikin shekarar karatu ta biyu a Jami’ar Fatakwal.
Group B: Bayern Munich, Paris Saint-Germain, Anderlecht, Celtic.
Dubai ya zama wani tudun-mun-tsira ga manyan barayin gwamnati, wadanda su ka yi kaka-gida a can.
Za a ci gaba da gudanar da bincike akan al’amarin sannan sun aika da yaran asibiti domin duba lafiyarsu.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Maitaimakawa shugaban Kasa ta musamman kan kafafen yada labarai Sha'aban Sharada ne ya shirya gangamin.