An gurfanar da wata mata a kotu saboda ta kira uwar mijinta mayya
Kotu ta roki matan biyu da su je su sasanta kansu mai makon tonon silili da suke yi wa juna ...
Kotu ta roki matan biyu da su je su sasanta kansu mai makon tonon silili da suke yi wa juna ...
Ya ce daga nan sai Olatunde ya garzaya daji ya dauko wani guru, ya na fitowa ya doki Ode da ...
Kalmar AURE da aka ambata a wannan aya tana nufin SADUWA ko JIMA’I ta hanyar zina. Kalmar bata nufin aure.
Ya ce duk da cewa barin wutan da suka yi ya kai tsawon awowi amma ‘yan sandan sun sami kama ...
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya dakatar da shugaban hukumar inshorar ...
Limamin ya fadi haka ne da ya ke zantawa da manema labarai a Legas.
Terna ya fadi haka ne ganin yadda fyade ke neman ya zama ruwan dare a jihar.
“A yanzu haka koda aikin fida ne mutanen mu za su bukata asibitocin Saudi za su yi.
Ganiyu ya fadi haka ne da yake zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya a Ibadan.
Maharan sun kai farmaki ofishin ne da safiyar Laraba inda suka yi ta barin wuta.