MAULIDI: ‘Cin tuwon kishiya ramako ne, za mu rama maka da yi maka ambaliyar ruwan kuri’u a zaɓen gwamnan Kaduna — Fityanu ga Uba Sani
Shugaban Fityanul-Islam na jihar Kaduna, Sheikh Rabiu Abdullahi Zaria, ne ya bayyana hakan yayin bikin Maulidin Annabi na shekara






































