Za’ a bude Filin jirgin saman Abuja gobe
An rufe filin jirgin saman Abuja ne saboda gyara da ta ke bukata.
An rufe filin jirgin saman Abuja ne saboda gyara da ta ke bukata.
Babban Malamin ya gudanar da wa’azi a jami'ar Abubakar Tafawa Balewa.
Osinbajo ya ziyarci jihar Adamawa ranar Alhamis.
Gaba daya kudin an kiyas tasu akan Naira Biliyan 13.
Kamfanonin da suka gudanar da wadannan bincike sun yi ne a inuwar Kungiyar ‘International Consortium of Investigative Journalists’ wanda ya ...
An bizine Ochai jiya juma’a.
Jihar Kano ce ta samu kaso mafi yawa da Kujeru 6,602 inda jihar Imo ta samu mafi karancin kaso da ...
Bamaiyi, wanda tsohon Laftanar Janar ne, ya bayyana wannan kwamacala ce a cikin wani littafi da ya rubuta da Turanci, ...
Ahmed Musa dan wasan kungiyar kwallon kafan Leicester City ne.
Alkalin ya kara da cewa mai karar ba shi da wata hujja kuma ba shi iko a karkashin kowace doka