Wannan tarereriyar ta ishe mu Idan Buhari ba zai sauka ba, majalisa ta tsige shi mana – Inji Aisha
Tunda bashi da lafiya. Ya sauka mana.
Tunda bashi da lafiya. Ya sauka mana.
Namadi ya ce ya yi wa Osinbajo ziyarar sada zumunta ne.
Tsohon shugaban na Ghana ya ce wannan babbar barazana ce
Kokari muke mu ga cewa mun kawar cutar sankarau a jihar
Sunday Umaru ya kashe Charity ne saboda ta ki fada masa wanda ya kirata a waya.
Za'a fara gwajin maganin a shekarar badi.
Makaman sun hada da bindigogi kirar hannu.
Yunwa da talauci ne ya sa duk muka fice daga jam'iyyar APC
Danjuma Goje tsohon gwamnan jihar Gombe ne.
Rakiya ‘yar shekara 17 ne kuma ta na sana’ar saida soyayyar gyada ne.