Mun yi jigilan matafiya sama da 4000 da ga filin jirgin saman Kaduna – Ethiopian Airlines
Gwamnati na kokarin ganin an bude filin jirgin kamar yadda ta yi alkawari
Gwamnati na kokarin ganin an bude filin jirgin kamar yadda ta yi alkawari
Saraki yace ya so ace yana da wannan iko.
Jaririyar dai agola ce a gidan Magaji Dansale.
A daina ganin cutar kanjamau a matsayin wani tsafi ne ko jifa.
Akwai wasu alamomi da yake nuna cewa mutum ya kamu da cutar.
Anyi wa yara sama da 17,000 rigakafin cutar dake garuruwan dake babban birnin tarayyan.
Kwamitin da ta mika sakamakon bincikenta yau a zauren majalisar ta ce sanata Ndume ya yiwa majalisar karya.
Dogara ya fadi hakanne da yake ganawa da editocin gidajen jarida a majalisar wakilai.
Kauyukan sun hada da Mittiri, Akalli da Arribbari.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Sokoto Balarabe Kakale yace cutar Sankarau ya yi sanadiyyar mutuwan mutane 21 a kananan hukumomi ...