Muna tattaunawa da Boko Haram akan sauran ‘Yan matan Chibok – Inji Lai Mohammed
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.
Wannan hari an kaishi ne cikin kuskure.
Mr Daniel ya sanar cewa da ma akwai wasu mutane 16 dake fama da cutar kuma daga cikin su ne ...
Sojin dai sun kai harinne cikin kuskure.
Sola dai ya rasa ransa a dalilin hakan.
Rahotan ya nuna cewa a shekarar 2016 mutane a jihar Abia sun sayi litan kananzir akan Naira 211, jihar Osun ...
https://youtu.be/vgk6ryHzZcQ
Gidan jaridar PREMIUM TIMES ta tattauna da wadansu magidanta da Mata akan yadda suke amfani da dabarun kayyade iyalin.
An dawo da dabbobi sama da 28,000 inda aka maida wa masu shi abinsu.
Gwamnati ta gaiyaci yan kungiyan da su zo suma a tafi dajin ranar litinin da su.