El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin Shugaban Jami’ar jihar
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU. ...
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU. ...
Dangote yace kamfanin zata dinga kera akalla manyan motoci 10,000 duk shekara.
Zababben shugaban kasar Gambiya Adama Barrow zai cigaba da zama a kasar Senegal sai bayan an rantsar dashi. Za’a rantsar ...
Hukumar bada agaji na gaggawa, NEMA ta sar da cewa mutane 204 suka rasa rayukansu a rikicin Fulani makiyaya da ...
Sojojin Najeriya 800 ne za'a aika kasar Gambiya domin tilasta ma shugaban kasar Yahaya Jammeh ya sauka daga kan karagar ...
Sanatoci 39 suka rattaba hannu domin tsige Sanata Ali Ndume daga kujeransa na shugaban masu rinjaye a majalisar dattijai. Ga ...
A sanadiyyar ayyukan ‘yan kungiyar Boko Harama yankin arewa maso Gabas, Shekara biyu kenan wadansu daga cikin mazauna garuruwan yankinsuke ...
Shugaban kula da cibiyoyin kiwon lafiya na Kasa mai rikon kwarya Emmanuel Odu yace gwamnati tare da hadin gwiwar hukumar ...
Sojin Najeriya ta sanar da gano gawawwakin sojojinta da suka bace makonni shida da suka wuce. Lucky Irabor da ya ...
Sojin Najeriya ta ce zata maka gidan jaridar PREMIUM TIMES a kotu saboda rubuce rubucen da tayi akan irin wahalhalolin ...